Ƙorafi Da Shawarwari
Hannun musafaha kullum buɗe ta ke don karɓar dimɗin masu hulɗa damu ako ina suke.
Tuntuɓe mu don wata matsala da ta sha ma gaba,ko kuma ƙorefe-ƙorefe akan wani ma'aikacinmu ko hajar mu, sai ka kira layin ofishinmu.
Mun gode.