Welcome/Barka da isowa
Services you get here are listed below:
- System & Handset Maintenance,
- System Assembly,
- Software Installation & Configuration,
- Handsets Assembly,
- Manufacturing of Computer parts & Accessories
- Sale of Computer & Accessories,
- Networking & VSAT,
- Hardware Consultancy & Support,
- Vendor's Services,
- Sales Agreement.
Barka da isowa rumfar makeri za'a iya samun biyan buƙata a wannan fage don kuwa a shirye muke don gudanar da waɗannan ayyuka:
- Gyaran na'ura mai ƙwaƙwalwa da wayar salula,
- Harhaɗa na'ura mai ƙwaƙwalwa,
- Shigar da kurwa cikin na'ura mai ƙwalƙwalwa,
- Harhaɗa wayar salula,
- Ƙera na'ura mai ƙwaƙwalwa da abubawan da suka jibince ta,
- Sayar da na'ura mai ƙwaƙwalwa da sauran abubuwanta,
- Shirya ƙawancen na'ura mai ƙwaƙwalwa da samar da internet ta hanyar VSAT,
- TuntuƂa ta musamman da bada tallafin fasaha akan sassan na'ura mai ƙwaƙwalwa,
- Harkar dillanci da dillalan mu,
- Sayar da na'uranka ta hannun mu.
For inquiries/ A tuntube mu kai tsaye
P.O. Box 3632, Bauchi, Bauchi State, Nigeria
info@gwanisoftware.com
2348058616631
2347069137872
2347030993920
Mun gode.


