Waiwaye adon tafiya ...

Salsalan Kamfani.
Kamfani Gwani Software ta faro ne daga nazarin wanda ya ƙirƙiro ta a shekarar 2001 tun daga wannan lokaci nazarin nan ya fara fitowa a aikace. Kamfanin ta fara hulɗar kasuwanci da jama'a cikin shekarar 2006 a matsayin tarayyar 'yan kasuwa waɗanda suka haɗu waje guda don gudanar da harkokin kasuwa, waɗannan kuwa sune:

 1. Abubakar Muhammad (kashi 40%), and
 2. Suleiman Tijjani (kashi 60%).
Daga baya cikin karshen shekaran sai aka sami ƙarin mutum uku cikin wannan tarayyan, sune:
 1. Auwal Dauda Kurawa,
 2. Muhammad Idris A. Danbaba, and
 3. Al-Ameen Abubakar Saraki
Cikin karshen shekaran 2009, mutum biyu suka shigo wannan tarayyan a lokacin da tarayyan ta juwa kamfani mallakan waɗanna 'yan kasuwan, waɗanda suka shigo sune:
 1. Raliya Umar Alƙaleri da
 2. Safiyanu Musa Adam
A cikin shekarar 2014, kamfanin ta sallami Safiyanu Musa Adam daga wannan tarayya don rashin yin wani rawan a zo a gani cikin tarayyan.
Kamfanin tana da sashe huɗu don gudanar da ayyukanta. Waɗannan sashe sune:
 1. Sashen Tsara kurwa da sheka,
 2. Sashen gyare-gyare,
 3. Sashen saye da sayarwa da kuma
 4. Sashen koyarwa.
Manhajan mukamai da tsarin kamfani na biye a ƙasa:

Kamfanin na aiki bada dare ba rana a duk kwanakin mako don biya ma masu hulɗa da ita buƙatunsu. Akwai ayyuka kashi arba'in da kamfanin ke aiwatarwa manya daga ciki sun haɗa da:
 • Koyar da darussa da suka shafi na'ura mai ƙwaƙwalwa,
 • Tsarawa da aiwatar da sheka
 • Shirya sautoti, hotunna da bayanai cikin na'ura mai ƙwaƙwalwa.
 • Tsara kurwa(Software)
 • Ajiyan sheƙa
Adireshin mucin gadin Kamfani sune:
Titin Railway,
cikin garin Bauchi
Jihar Bauchi
Nigeria da


Gidan Shafa
Titin Wunti
Garin Bauchi
Jihar Bauchi
Nigeria.


Mun gode.

ɗaukan aiki Jarraba rabonka

ɗaukan aiki na mucingadi don NYSC da SIWES Jarraba rabonka

ICT solutions for your business.

Profile.
Gwani Software was ideally conceived in 2001 and from then this idea started coming into reality. The company started business with the members of the public in 2006 as a partnership venture having the following partners, namely:

 1. Abubakar Muhammad (40% investment), and
 2. Suleiman Tijjani (60% investment).
Later same year, the company increase the number of its partners to include:
 1. Auwal Dauda Kurawa,
 2. Muhammad Idris A. Danbaba, and
 3. Al-Ameen Abubakar Saraki
In late 2009, two more people come on board when the company changed from partnership venture to private limited liability company, these members are:
 1. Raliya Umar Alkaleri and
 2. Safiyanu Musa Adam
In 2014, the company voted for expulsion of Safiyanu Musa from shareholder and director of the company due to his lack of commitment to the core values of the company.
The company has four departments which run the company's services to its customers, these departments are:
 1. Software Department,
 2. Engineering Department,
 3. Sales Department and
 4. Training Department.
The organisation chart of the company is shown below

The company operates 24/7 and renders forty different services to its customers major ones are:
 • Computer Training Classes,
 • Website Design & Implementation and
 • Multimedia Services
 • Software Design
 • Web Hosting
The company's temporal addresses are:
Railway Road,
Bauchi
Bauchi State
Nigeria and


Shafa House
Wunti street
Bauchi
Bauchi State
Nigeria.

Thank You.Vacancy Apply Now

Temporary Career for NYSC and SIWES student