Garaɓasa Babba.
Kamfani Gwani Software tana sanar da masu hulɗa da ita cewa tayi rangwame na musamman kaman haka:
- Rangwame ta musamman :- Rangwamen ya fara ne na 15% ga duk wanda ya mallaki adudun tura saƙon sms na Gwani sms kuma ya zuba Naira dari biyar a ciki a wannan wata 1/10/2016 har zuwa 31/12/2016, sai 30% in an zuba Naira Dubu Biyu (N2,000) sai kuma 50% in an zuba Naira Dubu Biyar (N5,000), sai a hanzarta a zo a yi rijistan karatun da a ke so a yi. Kar a sake a baku labari. Don mallakan wannan adudun tsaburi nan
Wannan babbar dama ce ta samu.