Welcome to Sales Department
Services: This department is supporting your IT demands with the follwoing services:
- Multimedia Services.
- Internet Access.
- Forex Trading & Brokerage.
- Facility Rentals.
- Desktop Publishing.
- e-data Processing.
- Web Hosting.
- Digital Photography.
- e-mail Services.
- Investments.
Barka da isowa sashen saye da sayarwan Kamfani
Ayyukanmu Muna bada tallafi ga harkokin na'ura mai ƙwaƙwalwa ta waɗannan ayyukan namu:
- Shirya sautika da hotuna.
- Samar da Internet.
- Hada-hadan Forex da tallafi ma tallace-tallacen ku.
- Bada hayan kayayyaki da na'ura.
- Ɗabba'a Littattafai da na'ura.
- Sarrafa Bayanai.
- Ajiyar sheƙa.
- Ɗaukan hotuna.
- Samar da akwatin aika saƙo na e-mail.
- Zuba jari cikin kasuwanci IT.
Za ku iya tallata hajojin ku a wannan sheƙa zamu iya kawo muku masu son sayan hajojinku har gida daga ko ina cikin duniya. Hajojinku da suka kama daga hatsi, kayan gwari, takalma, jakunkuna, tufafi, littattafai, fina-finai, darduma kai har da kayan masana'antu. Wannan babbar dama ce musamman in ba ku da sheƙanku a kan duniyar intanet. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta a rashin kira karen bebe ya ɓata.