VoIp Internet Telephony

Internet Telephony: We offer you one of the best VoIP services with facilities to ease you communication. With our internet telephony you can:

 • Make Pc-to-Mobile Phone Call .
 • Make Pc-to-Land Line Call.
 • Make Pc-to-Pc Call.
 • Send sms.
 • Record call conversation on your PC.
 • Activate auto call responses.
 • Make call internationally at a cheaper rate.
Download our soft phone software here Recharge your Voip Account here

VoIp waya ta na'ura ƙwaƙwalwa

Sadarwa mai inganci Muna tsara hanyar yin waya ta na'ura mai ƙwaƙwalwa kai tsaye don samun ingantacciyar hanyar sadarwa. Da wannan fasahan za'a iya:

 • Kiran wayar salula kai tsaye.
 • Kiran wayar kan teburi.
 • Kiran wata na'ura mai ƙwaƙwalwa.
 • aika saƙon sms.
 • Ajiye zantukan da aka yi lokacin kira.
 • Shirya amsa ta musamman don kira.
 • Kira zuwa ƙasashen waje da kuɗi ƙalilan.
  • Tsaburi nan don ɗebo kurwar soft phone     Sayi kuɗin kira tsaburi nan.

   Za ku iya tallata hajojin ku a wannan sheƙa zamu iya kawo muku masu son sayan hajojinku har gida daga ko ina cikin duniya. Hajojinku da suka kama daga hatsi, kayan gwari, takalma, jakunkuna, tufafi, littattafai, fina-finai, darduma kai har da kayan masana'antu. Wannan babbar dama ce musamman in ba ku da sheƙanku a kan duniyar intanet. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta a rashin kira karen bebe ya ɓata.