Adashe

Staff & Their families Only: You can login into your account to make monthly deposit, print payment warrant, check balances and others. Use the login form below.

Adashen Kamfani

Don ma'aikatanmu da iyalansu kawai Za'a iya shiga adudun adashe don yin duk wani tasarrufi a ciki. Ayi amfani da fom ɗin da ke biye

Adashe Form

User Name

Password  

     


A new member
Za ku iya tallata hajojin ku a wannan sheƙa zamu iya kawo muku masu son sayan hajojinku har gida daga ko ina cikin duniya. Hajojinku da suka kama daga hatsi, kayan gwari, takalma, jakunkuna, tufafi, littattafai, fina-finai, darduma kai har da kayan masana'antu. Wannan babbar dama ce musamman in ba ku da sheƙanku a kan duniyar intanet. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta a rashin kira karen bebe ya ɓata.