Bandwidth Subscription

Bandwidth Menu: You can subscribe or pay for your internet bandwidth in this page. Note that we only sell out bandwidth when your ISP is our partner, so before you start this transaction find out whether your ISP is our partner or not. As of now Kits Technologies is te only partner we can sell its bandwidth to you.
Click here to see our bandwidth menu

Sayan ma'aunin bandwidth (Intanet)

Kuɗin ma'aunin bandwidth (Intanet) Zaku iya sayen ma'aunin bandwidth don shan intanet ɗin ku. Za'a iya samun wannan dama a wannan shafi.Sai a kula muna sayar da ma'aunin bandwidth ɗin abokan cinikayyan mu ne kawai, don haka sai a tabbatar da cewa kamfanin da ta bada intanet ɗinku abokiyar cinikayyan mu ne. A halin yanzu kamfanin Kits Technologies ne kawai muke sayar da ma'aunin bandwidth ɗinta.


Sign Up

ID       Name

Contact Phone Number e-mail

Bandwidth in case of Special Order, specify

Monthly Fee User Name Password

    


Sign In

User Name

Password   

    

Za ku iya mallakan akwatin aika saƙon sms ga duk wanda kuke so a kan Naira huɗu kacal zuwa wayar salula. Zaku iya sanar da mitin ko zama ga 'yan ƙungiyanku, bayanin zuba kuɗi ko cire shi a banki, sanar da iyayen yara canjin ranar dawowa makaranta, sanar da ɗaurin aure ko suna, tallace-tallacen hajojinku, gaishe-gaishenku da sauransu. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta sayen nagari mai da kuɗi gida.