Contact Us

Contacts: Office Phone: 07098827369 Mobile: 07095312307 08063140004 08182310435
e-mails: info@gwanisoftware.com gwanisoftware@gmail.com gwsoftwares2001@yahoo.com
Postal Address: P.O. Box 3632, Railway Road, Bauchi, Bauchi State (Nigeria).

Tuntuɓa

Adireshi da lamban waya P.O. Box 3632, Bauchi, Bauchi State (Nigeria).
adireshin e-mail: info@gwanisoftware.com gwanisoftware@gmail.com gwsoftwares2001@yahoo.com
Wayan Ofishi: 07098827369 wayan salula: 07095312307 08063140004 08182310435.

Za ku iya samun hotunan ku da kuka dauka a wajen cikin wannan sheƙa. Sai ku duba laƙabin shiga da makulli da ke jikin katin da a ka baku sai ka cike fom din samun wannan dama, bayan an tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Take za a tarar da dukkanin hotunan da a ka ɗauka daga gare mu. Za'a iya kwafan hotu, tura shi ta duniyar intanet ko kuma sake ɗabba'a shi. Kar a manta wannan daman muna ba da shine na wata uku kacal, in har ana son ƙarin kwanaki sai a tuntubemu kai tsaye.