Customers Database

Let's keep your record: In order to be receiving messages, trade alerts, new products and services, promo and host of others. Fill the form and we will keep an eye on your interests.
Thanks.

Abokan cinikayya

Miƙo hannunka/ki Wannan sashe tana da abokan cinikayya dabam-dabam a wanna duniyar tamu, kuma lokaci zuwa lokaci tana aika musu da gaishe-gaishe, sanarwa, nuni ga sabuwar haja da sauransu. Kai ma zaka iya shigowa wannan tsari ta hanyan cike form da ke ƙasa.
Mun gode.

Customer Database Form
Full Name    Phone

e-mail

     

Za ku iya mallakan akwatin aika saƙon sms ga duk wanda kuke so a kan Naira huɗu kacal zuwa wayar salula. Zaku iya sanar da mitin ko zama ga 'yan ƙungiyanku, bayanin zuba kuɗi ko cire shi a banki, sanar da iyayen yara canjin ranar dawowa makaranta, sanar da ɗaurin aure ko suna, tallace-tallacen hajojinku, gaishe-gaishenku da sauransu. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta sayen nagari mai da kuɗi gida.