Data Processing Staffing

Work @ the comfort of your home: Our department runs online jobs for anyone who has typing skills and is conversant with word processing packages like microsoft word.Application form are available on this page and once you are recruited you will be posted typing jobs via e-mail on a time scheduled. Your payment are done to your bank account (Current Account).

Sarrafa bayanai

Aiki daga gida Za'a iya aiki da mu kai tsaye daga gida muna biyan ladan aiki. Shigar da bayanai cikin na'ura ta holuman rubutu kaman microsoft word da kuma ƙwarewa wajen shigar da bayanai a na'ura su muke buƙata. Wannan dama musamman don matan aure muka yi shi, don su iya aiki daga gida ana biyansu. Cike fom da ke biye don samun wannan dama. A tabbata ana da adudun emel.

Data Processing Staff Application Form (Work @ the comfort of your home)


Full Name

E-mail

Phone Number      Sex      Marital Status

Date of Birth Consented Person

List Word Processing Packages you have mastered


Words Per Minute (Your typing speed)

    

Za ku iya mallakan akwatin aika saƙon sms ga duk wanda kuke so a kan Naira huɗu kacal zuwa wayar salula. Zaku iya sanar da mitin ko zama ga 'yan ƙungiyanku, bayanin zuba kuɗi ko cire shi a banki, sanar da iyayen yara canjin ranar dawowa makaranta, sanar da ɗaurin aure ko suna, tallace-tallacen hajojinku, gaishe-gaishenku da sauransu. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta sayen nagari mai da kuɗi gida.