Gwani SMS

SMS Services: We offer the following services to our esteem customers:

 • PC to Phone SMS.
 • Phone Book Management.
 • Phone to PC SMS.
 • Schedule SMS to be sent in future time.
 • Draft SMS for future use.
 • Regular free credit.
 • 24/7 Technical Support.
 • Credit balance report.
 • Send bulk SMS.
 • SMS Templates.
 • Inbox for storing received SMS.

and lots of other features to ease sending & receiving sms on PC.
Signup for an account it is FREE to open one.
Corporate bodies and individuals can use this account to send bulk or single sms for:
 • Meting notifications.
 • Bank deposit/withdrawal alerts.
 • Schedule classes.
 • Wedding invitations.
 • Naming ceremonies invitations.
 • Trade alerts/adverts.
 • Change in school's resumption date.
 • Vote of thanks & Appreciation.
 • Seasonal greetings.
 • Invitaions for interviews.
 • SMS Chat.
 • Vacation Message.
 • Political campaign.
 • New products adverts.

and others.
Cost of credit as low as N2.00.

Gwani SMS

saƙon sms Muna bada fasahan tura saƙon sms ga ɗimbin masu hulɗa damu, fasahan da zai basu daman:

 • Aika saƙon sms daga na'ura zuwa wayan salula.
 • Ajiye lambobin wayan abokai da 'yan uwa.
 • Shirya saƙon sms don aika shi nan gaba.
 • Karɓan saƙo daga wayar salula zuwa na'ura.
 • Tsara sms a ajiye su cikin na'ura don aiki da su a gaba.
 • Bada kyautan kuɗin tura saƙo daga lokaci zuwa lokaci.
 • Amsa tambayoyinku da ƙorafe-ƙorafenku a kowani lokaci kuma kowani rana.
 • Tura tarin sms masu yawa a lokaci ɗaya.
 • Aiki da saƙon sms shiryayyu don biyan buƙatunku.
 • Nuna yawan kuɗin tura saƙ da ya rage.
 • Adudu mai girma don tara saƙon sms da aka aiko maka.

da sauransu.
buɗe adudun sms ɗin Gwani yanzu don kuwa buɓe shi kyauta ne!
ƙungiyoyi, ma'aikatu da ma kowa da kowa na iya mallakan wannan adudu don tura saƙon sms ɗaya ko tarin saƙon sms a dunƙule don:
 • Gayyata zuwa zama (meeting).
 • Sanarwa kan zubawa ko cire kuɗi a banki.
 • Ranar da za'a fara Shiga aji.
 • Gayyata zuwa ɗaurin aure.
 • Sanarwan kasuwanci.
 • Canjin ranar komawa makaranta.
 • Godiya ta musamman.
 • Gaisuwa lokacin bukukuwan sallah da sauransu.
 • Gayyata zuwa zama don tantacewa (interview).
 • Hira ta sms.
 • Saƙon hutu.
 • Saƙonnin da suka jiɓinci siyasa.
 • Tallan sabbin hajoji.
Da sauransu.
Kuɗin tura saƙo da sauƙi ainun don yana kamawa N2 kacal.


SMS terms & Conditions

I agree to the terms & conditions mentioned above.


An existing user

Download Android Mobile Client

Administrator    

You want to lodge complain regarding our sms service.

After payment of money into our account:
Bank: UBA Nig. Plc
Account Name: Gwani Software
Account Number: 1007531652
Then text your userid, amount and deposit teller number to 2348057414268 to recharge your account. Thank you.
You can buy Credit online using your debit card Click here to start secured transaction
Or use your paypal to recharge your account in US Dollar
username

Calculate Credit Worth!
Credit  

Amount N

Package  

Za ku iya tallata hajojin ku a wannan sheƙa zamu iya kawo muku masu son sayan hajojinku har gida daga ko ina cikin duniya. Hajojinku da suka kama daga hatsi, kayan gwari, takalma, jakunkuna, tufafi, littattafai, fina-finai, darduma kai har da kayan masana'antu. Wannan babbar dama ce musamman in ba ku da sheƙarku a kan duniyar intanet. Kar ku bar wannan babbar damar ta shige ku, hanzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamar da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta a rashin kira karen bebe ya ɓata.