Jakadiya Mails in Hausa

Coming in due course: A webmail services in Hausa Language will be coming in due course in this page. You can signup for free account when Jakadiya Mails is launched, watch out.

Aika wasiƙa ta Jakadiya Mails cikin harshen Hausa

A dakaci fitowar ta Jakadiya Mail cikin harshen Hausa zai fito nan da ɗan wani lokaci. Za'a iya mallakan akwatin aika wasiƙu kyauta in har ta fito. A halin yanzu sai a dakaci fitowar ta.

Za ku iya mallakan akwatin aika saƙon sms ga duk wanda kuke so a kan Naira huɗu kacal zuwa wayar salula. Zaku iya sanar da mitin ko zama ga 'yan ƙungiyanku, bayanin zuba kuɗi ko cire shi a banki, sanar da iyayen yara canjin ranar dawowa makaranta, sanar da ɗaurin aure ko suna, tallace-tallacen hajojinku, gaishe-gaishenku da sauransu. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta sayen nagari mai da kuɗi gida.