Gwani Photo Albums

Your Graduation Photo Album CD: You can place order of your graduation photo album CD here and we mailed it to you anywhere you may be. All you need is the photoalbum code given to the project, you are not sure which one is your own e-mail inquiry@gwanisoftware.com you pay the required bill to our account as follows:
      Bank: Guaranty Trust Bank.
      Account name: Gwani Software
      Account Number: 0044578832
then text photoalbum + your name + deposit teller number to 08057414268. List of available photoalbums ready to be ordered are:

  • 2009/2010 Computer Science Students photo album for Abubakar Tatari Ali Polytechnic, Bauchi, Bauchi State, Nigeria (one CD) Code NACOSS2009/2010ATAP Cost = N100 +Postage charge(N500 within Nigeria and N1,000 abroad).
  • 2008/2009 Graduation set of Government Arabic College, Jama'are, Bauchi State, Nigeria.(one CD). Code GAC2008/2009GAC Cost = N100 +Postage charge(N500 within Nigeria and N1,000 abroad).
  • 2007/2008 Graduation set of International University Bamenda, Cameroun Bauchi satelite campus, Bauchi, Bauchi State, Nigeria.(one CD). Code GAC2008/2009GAC Cost = N100 +Postage charge(N500 within Nigeria and N1,000 abroad).
  • Your graduation set may take this space for booking details call 08057414268.


  5 days delivery within Nigeria.
  9 weeks delivery abroad.
  Can play on DVD players.
  CD players & Computers.
   High resistance to scratch.

Kundin Hotunan Yaye

Kundin Hotunan Yaye da aka tsara su a Gwani Software cikin faifayan CD: Za'a iya sayen faifayi mai ɗauke da hotunan abokai da a ka yaye ku tare. Zamu turo faifai ta adireshin gidan waya kai tsaye gare ka a koina kake. Abin da kawai za'a yi shine rubuta lambar faifan da ake buƙata cikin fom ɓin da ke ƙasa, in baza a iya tuna lambar ba sai a turo saƙo zuwa ga inquiry@gwanisoftware.com. A iya biyan kuɗin aiko da faifan ta:
      Bank: Guaranty Trust Bank.
      Account name: Gwani Software
      Account Number: 601395222110
sai a turo sms ɓauke da lambar faifayi + sunanka + lambar da ke jikin deposit teller number zuwa ga 08057414268. Faya-fayen da za'a iya saya ta wannan shafi sune:

  • 2009/2010 ɗaliban Computer Science na kwalejin Abubakar Tatari Ali Polytechnic, Bauchi, jihar Bauchi, Nigeria (faifayi ɗaya) Code NACOSS2009/2010ATAP Kudzi = N100 +Postage charge(N500 cikin Nigeria ko N1,000 wajenta).
  • 2008/2009 Graduation set of Government Arabic College, Jama'are, jihar Bauchi, Nigeria.(faifayi ɗaya). Code GAC2008/2009GAC Cost = N100 +Postage charge(N500 cikin Nigeria and N1,000 wajenta).
  • 2007/2008 Graduation set of International University Bamenda, Cameroun Bauchi satelite campus, Bauchi, Bauchi State, Nigeria.(faifayi ɗaya). Code GAC2008/2009GAC Cost = N100 +Postage charge(N500 cikin Nigeria and N1,000 wajenta).
  • Your graduation set may take this space for booking details call 08057414268.


  kwana 5 aika shi cikin Nigeria.
  Sati 9 aika shi wajen Nigeria.
  Yana da inganci ainun.
  Ana iya gani cikin DVD player,
  Ko CD player koma na'ura.

S/n               Full name

Phone number      Postal Address

Photo Album Code Number of copies  Bill

      
Za ku iya mallakar akwatunan tura saƙonnin sms daga na'ura zuwa wayar salula ta wannan sheƙa zuwa ko ina cikin duniya a kan kuɗi ƙalilan. Saƙonni da suka haɗa da ɗaurin aure, raɗin suna, gayyata, balansin banki da sauransu. Wannan babbar dama ce musamman kasancewa a banki ake biyan kuɗin aika saƙo ba ruwanku da neman credit card. Kar ku bar wannan babbar damar ta shige ku, hanzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamar da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta a rashin tayi akan bar arha.