Digital Photograph

Online Access to your Passport: You can request access to your passport to be used from this page. You must have taken the passport at the department where you will duly obtained picture ID. One passport is free, however any extra picture you want to place in your account will cost you N50 per month charge.

Aiki da hotunan fasfon ka a duniyar intanet

Sarrafa Hotunanka Za'a iya aike hoton fasfo da'a ka ɗauka a wajenmu. Lokacin da'a ka ɗauki hoto a wajenmu muna bada lambar hotu, wannan lamber za'a yi amfani da ita a wannan shafi don a aike hoton zuwa adireshin e-mel. Hoto ɗaya kyauta ne, duk wani ƙari za'a biyan Naira hamsin (N50) kowani wata. Yanzu a iya shiga wannan sashe.

You can place this request here:

Login Details

Picture ID

e-mail     Picture Number

     

Za ku iya tallata hajojin ku a wannan sheƙa zamu iya kawo muku masu son sayan hajojinku har gida daga ko ina cikin duniya. Hajojinku da suka kama daga hatsi, kayan gwari, takalma, jakunkuna, tufafi, littattafai, fina-finai, darduma kai har da kayan masana'antu. Wannan babbar dama ce musamman in ba ku da sheƙanku a kan duniyar intanet. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta a rashin kira karen bebe ya ɓata.