Gwani Press

Desktop Publishing: We publish textbooks covering computer or computer related fields in English and Hausa. Our desktop publishing office (Gwani Press) is posed to do this for you. There are two ways you can have your manuscript printed or published into a textbook and these ways are:

 1. Printing:- Here you will pay the cost of printing the manuscript into a texbook after you specify the number of copies you want. After printing we send the copies of the textbook to you( You will equally pay for delivery) and you will handle marketing and sales of the textbook. In fact as soon as we print the textbook any contract with us on this matter has come to an end.
 2. Publishing:- Here we become your publisher and you become our author. We publish your manuscript without you paying for anything and we manage the marketing, sales and distribution of the textbook, in return you enjoy royalty. By law, you are entitled to six copies of the textbook and 5% out of the sell of each copy. Our publishing office will first scrutinize the manuscript and find out whether it is commercially viable before accepting the manuscript for publishing.
If you are interested in printing or publishing your manuscript with us, then send an e-mail to info@gwanisoftware.com with the following specifications:
 1. Your full name
 2. Your contact address
 3. Your Postal address
 4. Your phone number
 5. Your autobiography
 6. Your next of kin & his contact address & phone number
 7. Title of work
 8. Attach a type copy of work with double spacing to the e-mail
 9. Specify whether printing or publishing
 10. Attach your recent passport size photograph
Within seven days of this mail, you will receive a response by mail on your next line of action.

Ɗabba'a Takarda

Ɗabba'a Takarda: Muna ɗaukan nauyin ɗabba'a takardu har ma da sai da su. Amma fa dole takarda ta ƙunshi darasin da ya shafi na'ura mai ƙwaƙwalwa in har mu zamu sayar da shi. Kuma takarda ya zamo an rubuta shi cikin harshen turanci ko Hausa. Offishinmu na ɗabba'a takardu shirye yake don biyan buƙatunku. Akwai hanyoyi guda biyu da za'a iya ɗabba'a takarda kuma sune:

 1. ɗabba'a kawai:- A nan hakkinmu shine mu ɗabba'a takardan kawai kai kuma ka ɗauki nauyin saida ta. Zaka biya kuɗin ɗabba'a takarda da na aiko ta zuwa gareka.
 2. ɗabba'a takarda da saida ta:- A nan mukan ɗabba'a takarda kyauta mu kuma sayarda ita a madadin mawallafi wanda shi kuma zai ci moriyar abin da ake kira royalty. A bisa wannan tsara zamu aika wa mawallafi kofi shida na takarda daga bisani mu rinƙa bashi kasi 5 cikin 100 (5%)na kuɗin da a ka sayar da kowani takarda. Amma fa sai ofishin ta bincika takarda kamin mu amince da ɗabba'a ta da sayarda ta, hakan zai tabbatar da cewa takardan zata samu karɓuwa cikin kasuwan littattafai.
In har kana da buƙatan yin hakan, sai ka aiko da saƙon emel ɗauke da waɗannan bayanai:
 1. Cikakken sunanka
 2. Cikakken adireshin wajen da kake zaune
 3. Adireshin gidan waya
 4. Lambar waya
 5. Tarihin ka
 6. Suna, adireshi da lambar wayan mai gadonka
 7. Sunan Takarda
 8. A haɗa da takarda wanda aka tsara a na'ura
 9. A ayyana ko ɗabba'a kawai ake so ko haɗe da sayarwa
 10. A haɗa da hoto mai girman fasfo
Cikin kwanaki bakwai za'a samu amsa haɗe da cikakken bayani, in Allah ya yarda.

Za ku iya tallata hajojin ku a wannan sheƙa zamu iya kawo muku masu son sayan hajojinku har gida daga ko ina cikin duniya. Hajojinku da suka kama daga hatsi, kayan gwari, takalma, jakunkuna, tufafi, littattafai, fina-finai, darduma kai har da kayan masana'antu. Wannan babbar dama ce musamman in ba ku da sheƙanku a kan duniyar intanet. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta a rashin kira karen bebe ya ɓata.