Facility Rentals

You can't afford it, you can still have it: :We offer IT equipments & gadjets to you or your office and you don't need to buy it we simply lease it to you at an affordable price. You don't need to buy them, we lease them to you for as long as you want to use them. These equipments we can lease to you or your office includes:

 • Laptops & notebooks.
 • Desktops.
 • Printers & Scanners.
 • Switches & Routers.
 • Internet Modem.
 • Communication gadgets.
 • Dedicated servers.
 • Licensed Software.
 • Electronics.
 • Other IT equipments.
You can request for a visit to your house or office for assessment of the feasibility of you having our leased items, by filling the form below. Our staff will scheduled a visit to your house or office.

Hayan naúra

A iya mallaka ko da baza a iya saya ba: Muna bada tallafi ga harkokin na'ura mai ƙwaƙwalwa ta hanyar samar wa kamfanoni da jamaá naúra ba tare da sun saya ba. Naúrar da muke bayarwa a matsayin haya kan kasance tare da mai buƙata har tsawon lokacin da aka biɗa. waɗannan kayayyaki sun haɗa da:

 • naúrar laptop da notebook.
 • naúra mai ƙwaƙwalwa.
 • Naúran switch da router.
 • Naúran Modem.
 • Naúran sadarwa.
 • Manyan naúran server.
 • Kurwa mai lasisi.
 • Kayan wuta.
 • Naúran Ƌabbaá rubutu da shigarwa.
 • Sauran naúrori.
Zaá iya samun wannan dama bayan ziyara da maáikatanmu zasu kawo gidanka ko ofishin ka. Wannan ziyara ita zata tantance yiwan baka waƋannan naúrori namu. In ana so a kawo wannan ziyara sai a cike fom Ƌin da ke ƙasa.

Name     Phone Number

e-mail      Item for Rental

Contact Address

Za ku iya tallata hajojin ku a wannan sheƙa zamu iya kawo muku masu son sayan hajojinku har gida daga ko ina cikin duniya. Hajojinku da suka kama daga hatsi, kayan gwari, takalma, jakunkuna, tufafi, littattafai, fina-finai, darduma kai har da kayan masana'antu. Wannan babbar dama ce musamman in ba ku da sheƙanku a kan duniyar intanet. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta a rashin kira karen bebe ya ɓata.