Register Complain

Register complain in regard to our sms service: You can register your complain regarding our sms service by filling the form below

ƙorafi

ƙorafi game da tura sms ta na'urar mu Cike fom da ke biye don tura ƙorafinka game da na'urar mu ta sms

Register Your Complain in regard our sms service
User ID gwa-
Complain Status
Complain:
In case of others, cite

Za ku iya samun hotunan ku da kuka dauka a wajen cikin wannan sheƙa. Sai ku duba laƙabin shiga da makulli da ke jikin katin da a ka baku sai ka cike fom din samun wannan dama, bayan an tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Take za a tarar da dukkanin hotunan da a ka ɗauka daga gare mu. Za'a iya kwafan hotu, tura shi ta duniyar intanet ko kuma sake ɗabba'a shi. Kar a manta wannan daman muna ba da shine na wata uku kacal, in har ana son ƙarin kwanaki sai a tuntubemu kai tsaye.