Staff

Types: This department has the following types of staff:

 • Permanent Staff
 • Ad-hoc Staff
 • Consultant Staff
 • Online Staff
 • NYSC Staff and
 • IT Students

Ma'aikata

Kashe-kashensu Wannan sashe na saye da sayarwa na da ma'aikata da suka haɗa da:

 • Ma'aikatan dindindin
 • Ma'aikatan mucingadi
 • Ma'aikatan na musamman don aikin gajeren lokaci
 • Ma'aikatan da ake tuntuɓa ta hanyar intanet
 • Ma'aikatan NYSC da
 • Ɗaliban IT


Za ku iya zama ma'aikatanmu don shigar da rubuce-rubuce cikin na'ura muna biyan ku ladan wannan aiki. Abin da kawai ake buƙata shine na'uran da zaku yi aiki da shi a gida ne, ko makaranta ko ofishi kai har ma cikin mota ko gona. Bayan an ƙare shigar da rubuta sai a turo shi ta adireshin e-mel ɗin mu. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta mai arziki ko a kwara ya sai da ruwa.