Gwani Web Hosting

Hosting your site: We have in place for your website a high speed server with enough facilities at an affordable price. Our web hosting plan is to bring web hosting statisfaction to your door step. We have the following plans:

 • Personal Plan.
 • Premium Plan.
 • Business Plan.
 • Executive Plan.
 • Silver Plan.
 • Gold Plan.
 • Platinum Plan.
 • Free Space (adverts and sponsors messages will be added to your site).

Signup for an account it is FREE to open one.

  99% uptime.
  24/7 technical support.
  Cpanel tools.
  MySql support.
  Webmails.

Ajiyar sheƙa ta Gwani

Ajiyar sheƙa Muna bada hayan bigire a cikin babban na'urar server da ke tsananin saurin aiki maƙare da kayan shirin karɓar baƙuncin sheƙa saura da me a farashi mai rahusa. Karɓan baƙuncin sheƙa da muke da shi zai kawo maka shirin da kake buƙata har gida. Muna ɗauke da shiri iri huɗu kamar haka:

 • Shirin kai kaɗai.
 • Shirin Premium.
 • Shirin babban kasuwanci.
 • Babban shiri na manyan ƙasa.
 • Shirin Azurfa
 • Shirin Zinariya
 • Shirin tagwalla (goron ƙarfe)
 • Shirin kyauta (ɗauke da tallace-tallacen masu ɗaukan nauyi ).


buɗe masauƙin sheƙar Gwani yanzu don kuwa buɗe shi kyauta ne!

  99% yana kan intanet.
  24/7 sauraron tambayoyinku.
  kayan gyaran Cpanel.
  Akwai MySql.
  Adudun Webmails.

Web Hosting terms & Conditions

I agree to the terms & conditions mentioned above.


An existing user

Having difficulties Signing Up from the above button (Create new web hosting account) or you need to see our web hosting tariff Click Here

Having problem on your web hosting account and need our attention Click Here
Za ku iya tallata hajojin ku a wannan sheƙa zamu iya kawo muku masu son sayan hajojinku har gida daga ko ina cikin duniya. Hajojinku da suka kama daga hatsi, kayan gwari, takalma, jakunkuna, tufafi, littattafai, fina-finai, darduma kai har da kayan masana'antu. Wannan babbar dama ce musamman in ba ku da sheƙarku a kan duniyar intanet. Kar ku bar wannan babbar damar ta shige ku, hanzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamar da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta a rashin kira karen bebe ya ɓata.