Business Web Solutions

Improving the way you do your business: We have put in place web solutions for your business to easily go to cloud. Scroll on this page and see the one that will give you the confidence you have been looking for. Our web solutions take you off the headache of installation on local computer and reliance on the local computer before you can do your business. Here, you can access your business anywhere and anytime, all you need is an internet connection and that is ALL.

 1. Water Billing System for 36 states in Nigeria and FCT:- Efficient way of billing water customers using combination of different formula that calulates flow rate of water from water pump to amount of water supplied in a month. CLICK HERE TO ACCESS IT
 2. Classified ads submission (Biz Radar):- You do not need to own website before you can advertise your products and services. Just submit the product and service here and we advertise it to customers all over the globe and bring you in contact with your customers. Customers can definitely get something to buy within their pocket size, we make this solution to notify customers whenever a particular product or service price fall to their target buying price that is why it is called Biz Radar. Product and services are submitted free for 30 days, thereafter it is charged.CLICK HERE TO ACCESS IT
 3. Research Write Ups:- If you are finding it difficult to write your chapters for final year project, masters thesis, doctorate thesis or journal articles and conference articles or any type of research paper, then you are at the right place Just give us the idea you have in mind and we translate this idea into complete write up document for you. We conduct pligiarism check on the write ups we produce for you until it fall within less or equal to 25% before we give you. Worrying about research write ups is a thing of the past, from this junction. CLICK HERE TO ACCESS IT
 4. Global Resume Repository:- You can have your resume(CV)nalayze by experts and show you how to make it very strong to fetch job for you and earn you a prestige. Create account to have your resume (CV) nurture regularly and you can download it anywhere using internet connection. CLICK HERE TO ACCESS IT
 5. Gwani STATS Portal:- We handle your survey project from data collection in the field to result analysis. Full and partial surveys from our customers is our priority. Our prices are affordable with flexible payment options. No account creation needed, straight to your survey. CLICK HERE TO ACCESS IT
 6. Gwani Biz Plan Portal:- We draft business plan for your product or service at an affordable price. We also monitor implementation of the drafted business plan for three ears to guarantee success and sticking to the provisions of the business plan. No signup needed. CLICK HERE TO ACCESS IT

Shiri na musamman don gudanar da harkokinka cikin iska

Cigaban kasuwancin ka mun tanadar da shiri na musamman don gudanar da harkokin kasuwancinka akan intanet ba tare da neman shirya shi cikin na' ura ba. Bi jerin da ke tafe don ka sama ma kanka tsari mafi inganci.

 1. Tsarin buga kuɗin ruwa don jihohi 36 da ke jamhuriyyar tarayyar Najeriya da kuma Abuja:- Tsarin na aiki da hanyan kasafin kuɗin ruwa da aka sha ta hanyar ƙididiggan bugun ruwa da yawan ruwan da aka tura a cikin wata tun daga famfon watsa ruwan. TSABURI NAN DON ISA WANNAN TSARI
 2. Tsarin tallata hajojinku (Biz Radar):- Ba lalle sai ka mallaki daman sheƙar intanet ba kafin ka tallata hajojinka ma duniya ba. Mun samar maka da daman tallata hajojin ka kai tsaye ga jama'a ko ina suke a duniya ta hanyar intanet. Zamu sada ka da masu buƙatar hajojinka kai tsaye. Kwana 30 kyauta bayan haka a biya kuɗi ƙalilan.TSABURI NAN DON ISA WANNAN TSARI
 3. Rubuce-rubucen sakamakon bincike:- Zamu rubuta maka ƙasida akan binciken ƙare karatu na diploma, digirin farko, digiri na biyu dana uku, rubutun sawa a journal ko taron bita. Gaya mana me kake so kawai sai mu shirya maka rubutu akan sa. TSABURI NAN DON ISA WANNAN TSARI
 4. Tsarawa da gyara manhajan CV:- Ajiye CV a wannan adudun a iya ciro shi daga ko ina ta hanyar intanet. TSABURI NAN DON ISA WANNAN TSARI
 5. Manhajar kasuwanci:- Zamu tsara maka manhajar kasuwanci da kula wajen zartar da manhajar har na tsawon shekaru uku. TSABURI NAN DON ISA WANNAN TSARI
 6. Lissafi da fitar da sakamako:- In kana da wani bincike da ka ke so a maka, to zamu maka, mu tattaro baanai, mu lissafta kuma mu fitar da sakamako mai ma'ana. TSABURI NAN DON ISA WANNAN TSARI

Za ku iya mallakan akwatin aika saƙon sms ga duk wanda kuke so a kan Naira huɗu kacal zuwa wayar salula. Zaku iya sanar da mitin ko zama ga 'yan ƙungiyanku, bayanin zuba kuɗi ko cire shi a banki, sanar da iyayen yara canjin ranar dawowa makaranta, sanar da ɗaurin aure ko suna, tallace-tallacen hajojinku, gaishe-gaishenku da sauransu. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta sayen nagari mai da kuɗi gida.