Training Department

Welcome to Training

In brief training department is created to carry out the process of producing competent and professional IT person for the IT demands of the governmental agencies, industries and the private sectors. In this department we believe everybody has the potential to be an IT professional, but an essential training is needed to actualise this and that is why we are here.

Section of some of our trainees exchanging pleasantries

Register for Online Training     Confirm a Certificate     SIWES Application

Barka da isowa tsangaya.

Wannan tsangaya an assasa ta ne a kamfanin ku na Gwani Software domin sauƙaƙa koyon aiki da na'ura mai ƙwaƙwalwa, musamman a nahiyar da ta ke baya a wannan batun kaman wannan nahiyar tamu. Mun yunƙura kai ma in ka yunƙura to haƙa zata cimma ruwa da yarda mai kowa mai komai.

Shimfiɗar fuska tafi shimfiɗar tabarma
Section of some of our trainees exchanging pleasantries

Yi rijistan karatu ta intanet     Tantance takardar shaidan ƙare karatu     Neman zuwa SIWES a kamfaninmu
Visit our Facebook Page