Training Department

Welcome to Training

About Us The department is steered by collection of computer gurus, seasonal experts and professional instructors with the state of the art technology to make your ICT dream a reality.
The department is chaired by its director(Al=Ameen Abubakar) and the secretary(Juwairiyya Abubakar) with the support of other members

training director training secretary
Mal. Al-Ameen AbubakarJuwairiyya Abubakar (Mrs)

Class supervisors, instructors and other administrative officers assisted in many ways in the daily activities of the department.

Section of some of our trainees exchanging pleasantries

Register for Online Training     Confirm a Certificate

Barka da isowa tsangaya.

Tagomashi:
Wannan sashi na ƙarƙashin kulawan darakta Malam Al-Ameen Abubakar da taimakawan sakatariya Malama Juwairiyya Abubakar, tare da malaman da za su iya cire kitse a kan wuta tare da na├║ran Bature don bada ingantacciyar koyarwa gare ku.

training director training secretary
Mal. Al-Ameen AbubakarJuwairiyya Abubakar (Mrs)

Sauran mazajen IT sune masu kulawa da ajujuwa, malamai da sauran masu riƙo da muƙamai a wannan tsangaya

Shimfiɗar fuska tafi shimfiɗar tabarma
Section of some of our trainees exchanging pleasantries

Yi rijistan karatu ta intanet     Tantance takardar shaidan ƙare karatu