Training Department

Welcome to Training

Online Training training department will soon provide online training programmes on the following courses:

  1. Note Taker Essentials,
  2. GEREKS,
  3. Deed Registration, and
  4. Gwani Timer.

Watch out. Click here to download course guide. classes will be online likewise assessment and exams. Click here to book for class

Our trainess alumni is opened for graduated trainees of advanced certificate, diploma and higher professional diploma. The alumni members are always assisted on how to secure a job relevant to their experiences. Our graduated trainees that have not yet registered with the alumni body can click here to access alumni page.

A trainee on a practical session

Register for Online Training     Confirm a Certificate

Barka da isowa tsangaya.

Wannan tsangaya zata fara koyar da kwasa-kwasai dabam-dabam waɗanda a ke iya koyon su cikin harshen Hausa ba tare an zo aji ba. Za'a yi amfani da duniyar intanet wajen watsa darussa ga ɗalibai a ko ina su ke a duniya. A halin yanzu akwai kwas ɗin koyan aiki da alƘalamin Note Taker.Muna karɓar ɗalibai daga koina. Don neman zama ɗalibi sai a tsaburi nan. A iya samun manhajan jagoran ɗalibai in aka tsaburi nan.
Ƙungiyar tsofin ɗalibai na wannan tsangaya kan nemo aikin yi ma membobinta lokaci zuwa lokaci, don yin rijista sai a tsaburi nan.

ɗalibai na nazari cikin aji
Section of some of our trainees exchanging pleasantries

Yi rijistan karatu ta intanet     Tantance takardar shaidan ƙare karatu