Salsalan Kamfani.
Kamfani Gwani Software ta faro ne daga nazarin wanda ya ƙirƙiro ta a shekarar 2001 tun daga wannan lokaci nazarin nan ya fara fitowa a aikace. Kamfanin ta fara hulɗar kasuwanci da jama'a cikin shekarar 2006 a matsayin tarayyar 'yan kasuwa waɗanda suka haɗu waje guda don gudanar da harkokin kasuwa, waɗannan kuwa sune:
- Abubakar Muhammad (kashi 40%), and
- Suleiman Tijjani (kashi 60%).
- Auwal Dauda Kurawa,
- Muhammad Idris A. Danbaba, and
- Al-Ameen Abubakar Saraki
- Raliya Umar Alƙaleri da
- Safiyanu Musa Adam
Kamfanin tana da sashe huɗu don gudanar da ayyukanta. Waɗannan sashe sune:
- Sashen Tsara kurwa da sheka,
- Sashen gyare-gyare,
- Sashen saye da sayarwa da kuma
- Sashen koyarwa.
Kamfanin na aiki bada dare ba rana a duk kwanakin mako don biya ma masu hulɗa da ita buƙatunsu. Akwai ayyuka kashi arba'in da kamfanin ke aiwatarwa manya daga ciki sun haɗa da:
- Koyar da darussa da suka shafi na'ura mai ƙwaƙwalwa,
- Tsarawa da aiwatar da sheka
- Shirya sautoti, hotunna da bayanai cikin na'ura mai ƙwaƙwalwa.
- Tsara kurwa(Software)
- Ajiyan sheƙa
Titin Railway,
cikin garin Bauchi
Jihar Bauchi
Nigeria da
Gidan Shafa
Titin Wunti
Garin Bauchi
Jihar Bauchi
Nigeria.
Mun gode.