Welcome to Sales Department

Services: This department is supporting your ICT demands with the follwoing services:

 • Multimedia Services.
 • Internet Access.
 • Forex Trading & Brokerage.
 • Facility Rentals.
 • Desktop Publishing.
 • e-data Processing.
 • Web Hosting.
 • Digital Photography.
 • e-mail Services.
 • Web SOlutions for your businesses.
 • Cloud Computing (Software) Servises.
 • Digital Marketing and Brand Development Services.
 • Bulk sms Servises.
 • Investments.

Barka da isowa sashen saye da sayarwan Kamfani

Ayyukanmu Muna bada tallafi ga harkokin na'ura mai ƙwaƙwalwa ta waɗannan ayyukan namu:

 • Shirya sautika da hotuna.
 • Samar da Internet.
 • Hada-hadan Forex da tallafi ma tallace-tallacen ku.
 • Bada hayan kayayyaki da na'ura.
 • Ɗabba'a Littattafai da na'ura.
 • Sarrafa Bayanai.
 • Ajiyar sheƙa.
 • Ɗaukan hotuna.
 • Samar da akwatin aika saƙo na e-mail.
 • Tsari a sama don harkokinku.
 • Tsarin tafi da gidanka .
 • Hanyar amfani da naura wajen tallata hajojinku.
 • Saƙon kar ta kwana (sms).
 • Zuba jari cikin kasuwanci IT.

Za ku iya tallata hajojin ku a wannan sheƙa zamu iya kawo muku masu son sayan hajojinku har gida daga ko ina cikin duniya. Hajojinku da suka kama daga hatsi, kayan gwari, takalma, jakunkuna, tufafi, littattafai, fina-finai, darduma kai har da kayan masana'antu. Wannan babbar dama ce musamman in ba ku da sheƙanku a kan duniyar intanet. Kar ku bar wannan babban daman ya shige ku, hamzarta ka cike fom din samun wannan dama, sai a tsaburi alamarta da ke gefen hagu na wannan shafin. Kar a manta a rashin kira karen bebe ya ɓata.